Kamfanin dillancin labaran Ahl al-Bait (A.S) ABNA ya nakalto cewa, wasu gungun masu Tabligi na makarantar hauza da suka je Najaf Ashraf a lokacin Arbaeen Hussaini, sun halarci Wadi al-Salam, sun kuma bayar da labarin a kabarin shahidi Rais Ali Delwari.
16 Satumba 2022 - 15:51
News ID: 1305934